Littafi Mai Tsarki

Fit 30:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da waɗannan za a yi turare yadda mai yin turare yake yi, a sa masa gishiri, ya zama tsabtatacce, tsarkakakke.

Fit 30

Fit 30:26-38