Littafi Mai Tsarki

Fit 30:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Ɗauki kayan yaji masu ƙanshi, su stakte, da onika, da galbanum tare da lubban. Su zama daidai wa daida.

Fit 30

Fit 30:29-38