Littafi Mai Tsarki

Fit 26:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsawon kowane labule zai zama kamu ashirin da takwas, fāɗinsa kuwa kamu huɗu. Labulen su zama daidai wa daida.

Fit 26

Fit 26:1-5