Littafi Mai Tsarki

Fit 26:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Alfarwar kanta, za ku yi ta da labule goma na lilin mai laushi ninki biyu, da ulu mai launi shuɗi, da launi shunayya da launi ja. Waɗannan labule za a yi musu zānen siffofin kerubobi, aikin gwani.

Fit 26

Fit 26:1-6