Littafi Mai Tsarki

Fit 24:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce wa dattawan, “Ku dakata a nan har mu komo wurinku. Haruna da Hur suna tare da ku, in wani yana da wata damuwa, sai ya je wurinsu.” Sa'an nan Musa ya hau bisa dutsen.

Fit 24

Fit 24:13-18