Littafi Mai Tsarki

Fit 23:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za ku rusuna wa allolinsu ba, balle fa ku bauta musu, kada ku yi yadda suke yi. Sai ku hallaka allolinsu ɗungum, ku farfashe keɓaɓɓun duwatsunsu.

Fit 23

Fit 23:23-30