Littafi Mai Tsarki

Fit 23:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikana zai wuce gabanku, ya bi da ku inda Amoriyawa, da Hittiyawa, da Ferizziyawa, da Kan'aniyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa suke, zan kuma hallakar da su ƙaƙaf.

Fit 23

Fit 23:19-32