Littafi Mai Tsarki

Fit 22:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan wuta ta tashi a jeji ta ƙone tarin hatsi, ko hatsin da yake tsaye, ko gona, wanda ya sa wutar lalle ya biya cikakkiyar ramuwa.

Fit 22

Fit 22:1-16