Littafi Mai Tsarki

Fit 22:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“In mutum ya kai dabbarsa kiwo a saura ko a garka, ya bar ta, ta yi ɓarna a gonar wani, ko a gonar inabin wani, sai a sa mai dabbar ya biya tara daga amfanin gonarsa mafi kyau duka.

Fit 22

Fit 22:2-12