Littafi Mai Tsarki

Fit 21:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan dā ma an sani san mafaɗaci ne, mai san kuwa bai kula da shi ba, sai ya biya, wato ya ba da sa a maimakon mushen. Mushen kuwa zai zama nasa.”

Fit 21

Fit 21:33-36