Littafi Mai Tsarki

Fit 20:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da jama'a suka ji tsawar hadiri, da ƙarar ƙaho mai tsanani suka kuma ga walƙiya, da dutsen yana hayaƙi, sai suka ji tsoro suka yi rawar jiki, suka tsaya nesa.

Fit 20

Fit 20:9-25