Littafi Mai Tsarki

Fit 20:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kada ka yi ƙyashin gidan maƙwabcinka. Kada kuma ka yi ƙyashin matar maƙwabcinka, ko barorinsa mata da maza, ko sansa, ko jakinsa, ko kowane abin da yake nasa.”

Fit 20

Fit 20:13-24