Littafi Mai Tsarki

Fit 20:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama cikin kwana shida Ubangiji ya yi sama, da duniya, da teku, da dukan abin da yake cikinsu, amma a rana ta bakwai ya huta. Soboda haka Ubangiji ya keɓe ranar Asabar, ya tsarkake ta.

Fit 20

Fit 20:7-17