Littafi Mai Tsarki

Fit 20:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

amma rana ta bakwai keɓaɓɓiya ce ga Ubangiji Allahnka. A ranar ba za ka yi kowane irin aiki ba, ko kai, ko 'ya'yanka, ko barorinka, ko dabbobinka, ko kuwa baƙon da yake zaune tare da ku.

Fit 20

Fit 20:5-11