Littafi Mai Tsarki

Fit 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ta tuɗe kwandon ta ga jariri yana kuka. Sai ta ji tausayinsa, ta ce, “Wannan ɗaya daga cikin 'ya'yan Ibraniyawa ne.”

Fit 2

Fit 2:1-15