Littafi Mai Tsarki

Fit 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gimbiya, wato 'yar Fir'auna, ta gangaro domin ta yi wanka a Kogin Nilu, barorinta 'yan mata suna biye da ita a gaɓar Kogin Nilu. Da ta ga kwando a cikin kyauro, ta aiki baranyarta ta ɗauko mata shi.

Fit 2

Fit 2:1-15