Littafi Mai Tsarki

Fit 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ta ga ba za ta iya ƙara ɓoye shi ba, sai ta saƙa kwando da iwa, ta yaɓe shi da katsi, ta sa jaririn a ciki, ta ajiye shi cikin kyauro a bakin Kogin Nilu.

Fit 2

Fit 2:1-7