Littafi Mai Tsarki

Fit 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana nan, a kwana a tashi, sai Sarkin Masar ya rasu. Jama'ar Isra'ila suka yi nishi, suka yi kuka kuma saboda bautarsu, kukansu na neman gudunmawa ya kai gun Allah.

Fit 2

Fit 2:21-25