Littafi Mai Tsarki

Fit 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana nan waɗansu 'yan mata bakwai, 'ya'yan firist na Madayana suka zo su cika komaye da ruwa domin su shayar da garken mahaifinsu.

Fit 2

Fit 2:15-22