Littafi Mai Tsarki

Fit 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya amsa, ya ce, “Wa ya naɗa ka sarki ko alƙali a bisanmu? So kake ka kashe ni kamar yadda ka kashe Bamasaren?”Sai Musa ya tsorata, ya ce, “Assha, ashe, an san al'amarin!”

Fit 2

Fit 2:5-18