Littafi Mai Tsarki

Fit 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari da ya sāke fita, sai ya ga waɗansu Ibraniyawa biyu suna faɗa da juna. Ya ce wa wanda yake ƙwaran ɗan'uwansa, “Me ya sa kake bugun ɗan'uwanka?”

Fit 2

Fit 2:5-16