Littafi Mai Tsarki

Fit 18:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su yi wa mutane shari'a koyaushe, amma kowace babbar matsala sai su kawo maka, ƙaramar matsala kuwa su yanke da kansu. Da haka za su ɗauki nauyin jama'a tare da kai don ya yi maka sauƙi.

Fit 18

Fit 18:12-27