Littafi Mai Tsarki

Fit 18:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kuma zaɓa daga cikin jama'a isassun mutane, masu tsoron Allah, amintattu, waɗanda suke ƙyamar cin hanci. Ka naɗa su shugabannin jama'a na dubu dubu da na ɗari ɗari, da na hamsin hamsin, da na goma goma.

Fit 18

Fit 18:17-27