Littafi Mai Tsarki

Fit 15:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Maryamu, annabiya, 'yar'uwar Haruna, ta ɗauki kuru cikin hannunta. Mata duka suka fita, suka bi ta da kuwaru suna ta rawa.

Fit 15

Fit 15:13-22