Littafi Mai Tsarki

Fit 15:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama sa'ad da dawakan Fir'auna, da karusansa, da mahayan dawakansa suka shiga bahar, Ubangiji ya komar da ruwan bahar a bisansu, amma Isra'ilawa suka yi tafiya a busassiyar ƙasa ta tsakiyar bahar.

Fit 15

Fit 15:10-21