Littafi Mai Tsarki

Fit 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In wata rana 'ya'yanku suka tambaye ku cewa, ‘Ina ma'anar wannan?’ Sai ku ce musu, ‘Da iko Ubangiji ya fisshe mu daga Masar, daga gidan bauta.

Fit 13

Fit 13:8-17