Littafi Mai Tsarki

Fit 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan da wanda iyalinsa ba za su iya cinye dabba guda ɗungum ba, saboda iyalin kima ne, to, sai su haɗa kai da maƙwabtansu, su ɗauki dabba guda gwargwadon yawansu.

Fit 12

Fit 12:1-14