Littafi Mai Tsarki

Fit 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A faɗa wa dukan taron Isra'ilawa cewa, “A rana ta goma ga watan nan, kowane namiji ya ɗauki ɗan rago ko ɗan akuya daga cikin garke domin iyalinsa, dabba ɗaya domin kowane gida.

Fit 12

Fit 12:1-4