Littafi Mai Tsarki

Fit 12:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ranan nan za ta zama ranar tunawa a gare ku, za ku kiyaye ta, ranar idi ga Ubangiji. Dukan zamananku za ku kiyaye ta, idi ga Ubangiji har abada.

Fit 12

Fit 12:13-17