Littafi Mai Tsarki

Fit 12:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jinin da yake bisa gidajenku zai nuna inda kuke. Sa'ad da na ga jinin zan tsallake ku, ba kuma wani bala'in da zai same ku, ya hallaka ku, a lokacin da zan bugi ƙasar Masar.

Fit 12

Fit 12:8-14