Littafi Mai Tsarki

Far 50:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kuma dukan iyalin gidan Yusufu, da 'yan'uwansa, da iyalin gidan mahaifinsa. Sai 'yan ƙananansu, da garkunan awaki da na tumaki, da garkunan shanunsu, aka bari a ƙasar Goshen.

Far 50

Far 50:1-17