Littafi Mai Tsarki

Far 50:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, Yusufu ya haura ya binne mahaifinsa, tare da shi kuma dukan barorin Fir'auna suka haura, da dattawan gidan Fir'auna, da dukan dattawan ƙasar Masar,

Far 50

Far 50:3-14