Littafi Mai Tsarki

Far 50:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ɗauki kwana arba'in cif suna yin wannan, gama kwanakin da ake bukata ke nan don shafewa da maganin hana ruɓa. Masarawa kuwa suka yi masa makoki na kwana saba'in.

Far 50

Far 50:1-6