Littafi Mai Tsarki

Far 50:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yusufu ya umarci barorinsa masu magani, su shafe gawar mahaifinsa da maganin hana ruɓa. Saboda haka masu maganin suka shafe Isra'ila da maganin hana ruɓa.

Far 50

Far 50:1-11