Littafi Mai Tsarki

Far 50:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da 'yan'uwan Yusufu suka ga mahaifinsu ya rasu, suka ce, “Mai yiwuwa ne Yusufu zai ƙi jininmu, ya sāka mana dukan muguntar da muka yi masa.”

Far 50

Far 50:6-22