Littafi Mai Tsarki

Far 50:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan da Yusufu ya binne mahaifinsa, ya koma Masar tare da 'yan'uwansa da dukan waɗanda suka tafi tare da shi don jana'izar mahaifinsa.

Far 50

Far 50:7-19