Littafi Mai Tsarki

Esta 9:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da Esta ta zo wurin sarki, sai sarki ya ba da umarni a rubuce,cewa mugun makircin nan da Haman ya shirya wa Yahudawa ya koma a kansa. Shi da 'ya'yansa maza aka rataye su a bisa gumagumai.

Esta 9

Esta 9:22-30