Littafi Mai Tsarki

Esta 9:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haman Ba'agage, ɗan Hammedata, maƙiyin dukan Yahudawa, ya ƙulla wa Yahudawa makirci don ya hallaka su. Ya jefa Fur, wato kuri'a don ya hallaka su.

Esta 9

Esta 9:14-29