Littafi Mai Tsarki

Esta 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yahudawa suka taru a biranensu a dukan lardunan sarki Ahasurus, don su tasar wa waɗanda suke so su yi musu ɓarna. Ba wanda ya tasar musu gama tsoronsu ya kama mutane.

Esta 9

Esta 9:1-8