Littafi Mai Tsarki

Esta 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan rana ta goma sha uku ga watan sha biyu, wato watan Adar, a ranar da za a aikata maganar sarki da dokarsa, wato a ranar da maƙiyan Yahudawa za su fāɗa musu, sai ranar ta zama ranar da Yahudawa ne za su tasar wa maƙiyansu.

Esta 9

Esta 9:1-5