Littafi Mai Tsarki

Esta 9:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahudawan da suke zaune a ƙauyuka, da karkara, suka mai da rana ta goma sha huɗu ga watan Adar, ranar farin ciki, da biki, da hutu, da ranar aika wa juna da abinci.

Esta 9

Esta 9:15-21