Littafi Mai Tsarki

Esta 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yahudawan da suke a Shushan suka taru a rana ta goma sha uku, da rana ta goma sha huɗu, suka huta ran goma sha biyar, suna biki da murna.

Esta 9

Esta 9:17-27