Littafi Mai Tsarki

Esta 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wasiƙun, sarki ya yardar wa Yahudawan da suke a kowane birni su taru, su kāre rayukansu, su kuma hallaka kowace rundunar mutane da kowane lardi da zai tasar musu, da 'ya'yansu, da matansu, su karkashe su, su rurrushe su, su kuma washe dukiyarsu.

Esta 8

Esta 8:1-17