Littafi Mai Tsarki

Esta 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An yi rubutu da sunan sarki Ahasurus, aka kuma hatimce shi da hatimin zoben sarki. Aka aika da wasiƙun ta hannun 'yan-kada-ta-kwana, waɗanda suka hau dawakai masu zafin gudu da akan mora a aikin sarki.

Esta 8

Esta 8:9-16