Littafi Mai Tsarki

Esta 6:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka tarar an rubuta yadda Mordekai ya gano maƙarƙashiyar Bigtana da Teresh, biyu daga cikin bābāni na sarki, masu tsaron ƙofa, waɗanda suka yi niyya su kashe sarki Ahasurus.

Esta 6

Esta 6:1-11