Littafi Mai Tsarki

Esta 6:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan dare kuwa sarki ya kasa yin barci, sai ya umarta a kawo littafin da aka rubuta al'amuran da suke faruwa don tunawa. Aka kuwa kawo, aka karanta wa sarki.

Esta 6

Esta 6:1-9