Littafi Mai Tsarki

Esta 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suke shan ruwan inabi, sai sarki ya tambayi Esta, “Mece ce bukatarki? Za a biya miki ko da rabin mulkina ne.”

Esta 5

Esta 5:5-9