Littafi Mai Tsarki

Ayu 2:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sa'ad da ranar da talikan sama masu rai sukan hallara gaban Ubangiji ta sāke yi, Shaiɗan shi ma ya zo tare da su.

2. Ubangiji ya tambaye shi, ya ce, “Ina ka fito?”Sai Shaiɗan ya amsa, ya ce, “Ina ta kaiwa da kawowa ne, ko'ina a duniya.”