Littafi Mai Tsarki

Ayu 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ranar da talikan sama masu rai sukan hallara gaban Ubangiji ta sāke yi, Shaiɗan shi ma ya zo tare da su.

Ayu 2

Ayu 2:1-8