Daidai ne a gare ka ka yi mugunta?Ka wulakanta abin da kai da kanka ka yi?Sa'an nan ka yi murmushi saboda dabarun mugaye?